Curious Reader Study - Hausa
Wasanni da littattafai kyauta na koyon karatu, ba sai da intanet ba. Babu talla.
- Installs
- 2
- Measured
- Rating
- —
- Ratings
- —
- Version
- Varies with device
- Released
- —
- Tracked since 20 Nov 2026
- Size
- —
Screenshots
About Curious Reader Study - Hausa
The description on the store listing
Curious Reader Parents na kawo wasannin koyon-karatu-a-matankin-farko kyauta ga kowace waya — bai buƙatar yanar gizo/data (bayan saitin shi a karon farko), ba'a buƙatar asusun manhaja, ba'a buƙatar wasu bayanai yayin buɗewa.
Ƙungiya mai zaman kanta ta Curious Learning ce ta ƙirƙiri Curious Reader Parents, wanda dandali ne da ya ƙunshi hanyoyin koyo guda biyu:
Ciyar Da Dodo (Feed The Monster) — Wasan koyon furuci cikin nishaɗi wanda ke koyar da sautukan haruffa da kuma yadda ake haɗa su don bada ma'ana.
Littattafai Masu Murya (Interactive Books) — wani zauren karatu mai dauke da tarin littattafai masu hotuna waɗanda yara zasu iya karantawa (da kuma sauraro) da kansu.
Dukansu suna …
Read the full description
Curious Reader Parents na kawo wasannin koyon-karatu-a-matankin-farko kyauta ga kowace waya — bai buƙatar yanar gizo/data (bayan saitin shi a karon farko), ba'a buƙatar asusun manhaja, ba'a buƙatar wasu bayanai yayin buɗewa. Ƙungiya mai zaman kanta ta Curious Learning ce ta ƙirƙiri Curious Reader Parents, wanda dandali ne da ya ƙunshi hanyoyin koyo guda biyu: Ciyar Da Dodo (Feed The Monster) — Wasan koyon furuci cikin nishaɗi wanda ke koyar da sautukan haruffa da kuma yadda ake haɗa su don bada ma'ana. Littattafai Masu Murya (Interactive Books) — wani zauren karatu mai dauke da tarin littattafai masu hotuna waɗanda yara zasu iya karantawa (da kuma sauraro) da kansu. Dukansu suna samuwa a tarin yaruka daban-daban da kuma nau'ikan fakitin yare daban-daban, sa'an nan kuma ana cigaba da ƙara wasu akai-akai — ba tare da buƙatar sabunta manhajar ba. An tsara manhajar ne don amfanin yau da kullum, ba kawai don ɗan gwaji akan Wi-Fi ba. Tana aiki ba tare da yanar gizo/data ba. Bayan anyi saitin ta sau ɗaya da farko, kowane wasa da kowane littafi suna aiki ne gaba ɗaya ba tare da yanar gizo/data ba — Wannan ya dace ƙwarai da gidaje da kuma ajujuwan da babu tabbataccen sabis ko datar waya. Babu buƙatar asusun manhaja, babu buƙatar wasu bayanai yayin buɗewa, babu buƙatar kalmar ko lambobin sirri. Yaro zai iya fara wasa bayan 'yan danne-danne kaɗan, ba tare da wahalar yin wani saitin asusu ba. An tsara manhajar domin iyaye suma. Allon kula da koyo na iyaye mai sauƙin amfani na nuna lokacin karatu a lissafin mako-mako, yana nuna iya nasara da akayi kan matakin koyo da ake son cinma, da kuma iya nisan da yaro yayi a kowane wasa, domin ku ringa ganin yadda yaranku suke koyo. Babu sayan wani abu a cikin manhajar. Babu tallace-tallace kwata-kwata. Curious Reader Parents shiri ne na koyon karatu a kyauta, ba manhaja ce da tallace-tallace ke ɗaukar nauyinta ba. Manufarmu: Ƙungiyar Curious Learning na aiki ne kawai domin saka ingantattun kayan koyon karatu da suka dogara kan sautukan haruffa, a hannun kowanne yaro dake faɗin duniya wanda bai iya karatu ba tukunna — musamman yaran da basu da ingantaccen sabis na yanar gizo, basu da damar zuwa makaranta, ko kuma basu da littattafai a gida. Curious Reader Parents itace hanyar da wannan shirin ke kaiwa har zuwa ga wayar da bata ma taɓa shiga yanar gizo, hawa online, ko samun data ba ma. Samu ƙarin bayani a curiouslearning.org.
Installs Measured
Exact Google Play install counts, collected daily
Daily history starts once this app is in our daily install sample.
Ratings
- 5 ★0.0%
- 4 ★0.0%
- 3 ★0.0%
- 2 ★0.0%
- 1 ★0.0%
Recent reviews
Latest public reviews from the store
No reviews in our sample for this app yet.
Top chart positions
Latest Google Play chart ranks by country, last 10 days
Not in any tracked top chart in the last 10 days.
Listing keywords
Words and phrases Curious Reader Study - Hausa repeats most in its store listing
Top phrases: curious reader (5), da kuma (5), yanar gizo (5), ba tare da (4), curious reader parents (4).
Highlighted words also appear in the title. Counts cover the title, short description and description.
Business model and tech
From the store listing and declared permissions
- Business model
- Free to download
- Sensitive access
- No sensitive permission declared
Compliance
What the listing and the app package show
- Store status
- Live
- Privacy policy
- Linked on the listing
- Advertising
- No ads declared
- In-app purchases
- None declared
- Age rating
- Everyone
Apps like Curious Reader Study - Hausa
수원대학교 수강신청수원대학교34.9K installs★ 3.1
تنزيلةTaha Ben Ashur13.6K installs★ 5.0
मध्यकालीन भारत का इतिहासSuren Tech Lab24K installs★ 3.4
365 Morning & Evening PrayersELEGANT X STUDIO™17.5K installs★ 3.71
Chitas GuideThe Saber Team3.7K installs★ 5.0
GradStar AppPlum systems33K installs★ 1.7
- Mars ViewTobias Thierer4K installs★ 3.67
Theo TabTheologetics2.5K installs★ 5.0
MUNOLMUNOL1.9K installs★ 5.0
Curious Reader Study - Hausa: questions and answers
How many downloads does Curious Reader Study - Hausa have?
Curious Reader Study - Hausa has 2 installs on Google Play, measured from the store's own count on 20 Nov 2026.
Who makes Curious Reader Study - Hausa?
Curious Reader Study - Hausa is published by Curious Learning Org.
Is Curious Reader Study - Hausa free?
Yes. Curious Reader Study - Hausa is free to download.
Is Curious Reader Study - Hausa still available?
Yes. Curious Reader Study - Hausa is live on Google Play as of 20 Nov 2026.
Track Curious Reader Study - Hausa and its competitors
Watch any app for new versions, rating drops, chart moves and removals. Free plan, no card.